Jump to content

Kyafta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Kyafta na nufin motsa idanu da mutane ko wasu dabbobi suke yi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Badan na kyafta ido ba da kwaro ya shigan mun ido.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,212