Jump to content

Kyamara

Daga Wiktionary

Kyamara wata na'ura ce ta wuta,ana anfani da ita wajan daukar hoto da tattara wasan fina finai.[1]

Suna

jam'i.kyamarori

Misali

[gyarawa]
  • Jiya na cire mayyan hoto da kyamaran iPhone.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil skinner,1965:kamus na turanci da Hausa.ISBN978978161157.P,00