Jump to content

Kyarkyara

Daga Wiktionary

Kyarkyara About this soundKyarkyara  Na nufin ƙyal ƙyacewa da dariya mai ƙarfi ta mugunta.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Dan ta'addan na ta kyarkyara
  • Azzalumin yayi kyarkyara kafin yayi mugunta

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,35