Labule
Hausa[gyarawa]
Bayani[gyarawa]
LabuleTemplate:errorTemplate:Category handler wani abu ne da ake amfani dashi wajen sawa a wundow ko a kofa.
Misali[gyarawa]
- Fatima ta daga labulen ƙofa.
- Tanko ya siyo labulen taga.
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da. Hausa. ISBN 9789781691157. P,39
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,59