Ladabi

Daga Wiktionary

Ladabi hali ko dabi'ar mutum [1] [2]

Suna jam'i. Ladubba

Misalai[gyarawa]

  • Yaran gidan malan Audu akwai su da ladabi.
  • Ladabi ga iyaye wajibi ne.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,116
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,187