Jump to content

Lafiya

Daga Wiktionary

LafiyaAbout this soundLafiya  Na nufin yanayi na ƙyaƙyawar aikin jiki.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Jiya Sanusi ya dawo daga asibiti dan ya samu lafiya.
  • Lafiya itace uwar jiki.

Karin Magana

[gyarawa]
  • Lafiya uwar jiki babu mai fushi da ke

Manazarta

[gyarawa]