Jump to content

Lago

Daga Wiktionary

Lago About this soundLago01  Kalma ce da ke nuni da rashin ƙwarin gwiwa akan wani al'amari. wato yanke ƙauna ko nuna rashin tabbas. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Maganar ki ta kashe mun lago.
  • Saboda nisan garin sai lago na yayi sanyi.

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,3