Lahanta
Appearance
Lahanta Lahanta (help·info) Kalmar tana nufin jin ciwo da barin wata nakasa\nakasa ko alama ta har abada.[1]
Misalai
[gyarawa]- Hatsatin ya lahanta masa ƙafar dama.
- Ta samu lahanta na ƙuna sanadiyyar gobara.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Maim
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,164