Jump to content

Lahira

Daga Wiktionary

Lahira Yana nufin rayuwa bayan mutuwa, rayuwa da a mafiyawan addinai ake da imanin za'ayi.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Rayuwan lahira tabbas ne
  • Malamsi Suna wa'azi aji tsoron Ubangiji saboda rayuwa bayan mutuwa.
  • Fassara turanci: Hereafter

Manazarta

[gyarawa]
  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,124