Jump to content

Lalita

Daga Wiktionary
Lalita da kudi a cikin ta

Lalita karamar jaka da ake Sanya kudi a ciki.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Lalitar kudina ta fadi nazu.
  • Nasai sabuwar Lalita
  • Barawo ya sacemun Lalita akasuwa
  • Zan bude lalita ta

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,206