Lamari

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Lamari shine abin da ake zance a kansa ko aka mayar da hankali a kai.[1]

Misalai[gyarawa]

  • Lado yafita daga duk lamarin matar sa

Manazarta[gyarawa]