Jump to content

Lauje

Daga Wiktionary

Lauje About this soundLauje  abu ne wanda da ake yanke amfanin gona da shi da kuma ciyawa. Lauje dai maƙera ne ke samar da Shi.

Misalai

[gyarawa]
  • Nacire ciyawan gonata da lauje

Karin Magana

[gyarawa]
  • Akwai lauje a cikin naɗi