Jump to content

Lauya

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Lauya sunane na jinsi da yake daukan namiji da mace, ana nufin wanda yake tsayawa tsayin daka a kotu domin kare wanda yayi kara ko kuma wanda aka kawo kara, akan cewa shi yafi sanin dokoki da kuma ka'dojin kasa. [1]

Misali

[gyarawa]
  • Adam yazama lauya
  • Farfaɗiyar lauya tatashi.
  • Lauya ya yi nasara a kotu yau
fassara
  • Turanci: lawyer
  • Larabci: محام

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,98