Jump to content

Lawashi

Daga Wiktionary
Lawashi kore

Lawashi About this soundLawashi  Wani gayene dake fitowa a jikin albasa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na aika yara su siyo mun albasa mai Lawashi.
  • A cire ganyen lawashin a ware shi daban.
  • Lawashin yasa girkin kamshi sosai.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,118