Lebantaccen sauti
Appearance
Hausa
[gyarawa]Watakila kalmomin sun samo asaline daga kalmomin biyu lebe(Hausa) da kuma sauti (Larabci).
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Lebantaccen sauti shine sautin haruffan da ake furta su da lebe /m/. [1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.