Jump to content

Lebura

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Lebura Ma'aikacin Ƙodago, hiwanda ke yin aiki domin a biya shi lada. [1] [2]

Daga harshen Turanci, (Labourer)

Ayi aiki a biya lada shine leburanci.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,,96
  2. https://hausadictionary.com/lebura