Lema
Jump to navigation
Jump to search
Hausa[gyarawa]
Watakila kalman lema ta samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci[gyarawa]
Suna[gyarawa]

Lema Abune dake bada kariya ga rana dakuma ruwan sama,saman shi nada rufi kasan shi nada hannu. kalman na nufin Umbrella a harshen turanci [1]
Fassara[gyarawa]
- Turanci (English): umbrella[2]
- Faransanci (French): parapluie[3]
- Larabci (Arabic): mizallatan - مظلة[4]
Manazata[gyarawa]
- ↑ neil Skinner,1965:kamus na Turanci da hausa.ISBN978978161157.P,198
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ How to say umbrella in French". WordHippo. Retrieved 2022-01-08.
- ↑ UMBRELLA - Translation in Arabic - bab.la". en.bab.la. Retrieved 2022-01-08.