Jump to content

Likkafani

Daga Wiktionary

Likkafani About this soundLikkafani  Wani irin kyalle da ake rufe mamaci da shi har zuwa binnewa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Farin likkafani.
  • An rufe mamaci da likkafani yadi biyar.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,211