Limami
Appearance
Limami shine mutumin dake jagorantar sallah.[1]
- Suna jam'i.Limamai
Misalai
[gyarawa]- Limami ya hau mimbarin huɗuba
- Limami ya jagoranci sallar gawar mamaci
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,87