Jump to content

Linta

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Linta shine kankaren da ake zubawa a daidai saman bulo na tara akowane gida daga DPC, wasu nayin zube da kankaren (a zagaye shi duka) Wasu nayi Adaidai saman wundo da ƙofa kadai.

Misali

[gyarawa]
  • Gidan Sarki yakai linta
  • Lintan gidana ta faɗi.

fassara

  • Larabci: اسكفية الباب
  • Turanci: lintel