Litinin

Daga Wiktionary

Litinin Kalmar tana nufin ma'ana rana bayan lahadi kafin talata[1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Taron ƙasa zai gudana litinin mai zuwa
  • Ranar litinin aka haifi Sarki Nafata

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Monday

Manazarta[gyarawa]

  1. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,174
  2. Skinner, Niel (1Hausa965). Kamus Na Turanci Da Hausa. (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.