Littafi

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Suna[gyarawa]

Littafi (jam'i; littattafai) Wani abune Mai Dauke da takardu da aka tsarashi Shafi-Shafi Domin yin Rubutu acikin sa.[1]

Misali[gyarawa]

  • Dan makaranta nayin Rubutu a cikin littafi.
  • Littafina ya cika da rubutu.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci:Book

Manazarta[gyarawa]