Liyafa
Appearance
Liyafa Wato awata ma'anar baƙunta,wato tarban baƙo hannu biyu da karamci da annashuwa. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Baƙi sunyi liyafa a gidan Malan Audu
- Inason inyiwa baƙi liyafa
- Fassara turanci: Hospitality
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,84
- ↑ Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,125