Jump to content

Loma

Daga Wiktionary

Loma Gutsuren abincibda dake cika baki.[1]

Misali

[gyarawa]
  • Talatu akwai manyan loma a wajen cin shinkafa
  • Abokina ya iya babbar lomar tuwo

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Mouthfull

Manazarta

[gyarawa]