Ma'aikata
Appearance
Ma'aikata ko kuma masana'anta yana nufin gini ko waje da ake haɗa kayayyaki ta hanyar amfani da na'urori. [1]
Suna Jam'i. Ma'aikatu
Misalai
[gyarawa]- Ma'aikatar tama ƙarafa dake Ajaokuta.
- Mun kai ziyara ma'aikatar haɗa motoci.
- Gwamnati ta gyara ma'aikatar magungunan dabbobi dake Abuja.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P62,