Ma'aji
Appearance
Ma'aji Samfuri:errorSamfuri:Category handler na nufin wajen ajiye kaya ko kuma wanda jama'a ke wakiltawa wajen ajiyar kaya ko kudi ko wani abu.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Na ajiye Kudi a Ma'aji.
- Audu shine Ma'aji na kungiya.
- Ma'aji na karamar hukuma
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Treasurer
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,67
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/ma'aji.html