Maƙabarta

Maƙabarta Maƙabarta (help·info) waje ne da ake burne mutanen da suka mutu.
[1]
- Suna jam'i Maƙabartu
Misalai[gyarawa]
- An burne sarki a maƙabartan dake bayan gari
- Mu je Maƙabarta ziyarar kaburbura
Manazarta[gyarawa]
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,25