Jump to content

Maƙarƙashiya

Daga Wiktionary

Maƙarƙashiya About this soundMaƙarƙashiya  Aiki na yiwa ƙasa, kungiya ko wani zagon-ƙasa ko manakisa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ana tuhumar shi da yiwa ƙasarsa maƙarƙashiya
  • Na tabbata akwai wata maƙarƙashiya a shige da ficensu

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: betrayal

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=betrayal