Jump to content

Maƙil

Daga Wiktionary

Maƙil Samfuri:errorSamfuri:Category handler Duk wani abu da yake a wadace ko wanzajje wanda ya kai matuƙa gaya wajen yawa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Ruwa ya cika kogi Maƙil.
  • Rakin maƙil yake da ruwa.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Abundantly

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=abundantly