Mabirki
Appearance
Mabirkima'aikaci ne da ake amfani da shi a gida don kaɗa miya. Ya kan kasance na icce ko ƙarfe.
Misali Mabirkin Gaje ya karye ta na cikin kaɗa miyar kuka.