Mabushi

Daga Wiktionary

Mabushi About this soundMabushi  Mabushi Shine mai busa kaho ko wani abu a al'adar Hausa, yayin biki taron sarauta, nishadi da makamantarsu. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Mabushin Sarkin Zazzau ya busa kaho
  • Mabushi ya hura iskar bakin sa a cikin Algaita mai kara

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Horn blower

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83