Maci
Appearance
Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman Maci ta samo asali ne daga harshen Turanci. Maci Maci (help·info) wato irin tafiya da tattaki bai ɗaya da soji kanyi ko masu kayan sarki a yanayi na bai daɗa, a tare a lokaci guda. [1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Ƴan sanda suna maci a filin taron ƙasa da ƙasa
- Sojin Najeriya suna maci don karrama baƙin wajen ƙasa.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Marching
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
- ↑ https://kamus.com.ng/hausa/display.php?action=show&word=maci