Macijin-ciki
Appearance
Macijin-ciki Macijin-ciki (help·info) dai ya kasance wani nau'i ne na maciji wanda yake a cikin mutum kuma shiga yake ta hanyar abinci ko abin sha yarinƙa wahalar da mutum wajen yawan jin yunwa.[1]
Misalai
[gyarawa]- Likita ya buƙaci in sha maganin macijin-ciki.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Intestinal worms