Jump to content

Madaba'a

Daga Wiktionary

Maɗaba'a About this soundMaɗaba'a  Maɗaba'a waje na buga takardu musamman a matsayin sana'a [1] [2]

Suna jam'i. Maɗaba'o'i

Misalai

[gyarawa]
  • An ruwaito labarin mutuwar marigayi Umaru musa 'yaradua ta jarida da aka buga  kuma a Maɗaba'an gidan talabijin na ƙasa (NTA).
  • Maɗaba'ar zariya ke buga takardun makarantu da ake amfani a makarantun Arewacin Najeriya.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: printing press

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=press