Madafa

Daga Wiktionary

Madafa About this soundMadafa  Waje ko abu  da akan samu a jingina don hutu ko kuma a tsayu da kyau, ko abu za ai dogaro da shi, har ma matsayi na mulki akan kira shi da madafa ko madafun iko [1]

Suna jam'i. Madafai

Misalai[gyarawa]

  • Ta samu Madafa a gidan Sarki
  • Ta samu karaya babu abin madafa

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,83