Jump to content

Madaidaici

Daga Wiktionary

Madaidaici Samfuri:errorSamfuri:Category handler dai ya kasance wani Kalmace yana da take nufin wan nan abun bai da yawa kuma bai da kaɗan shi ake cema Madaidaici.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gidan madaidaicin girma ne
  • Ka samo mun katako madaidaici

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Normal

Manazarta

[gyarawa]