Jump to content

Mafeci

Daga Wiktionary
Mafeci mai ruwan Gwale

Mafeci About this soundMafeci  Abune da ake amfani dashi wajen yin fifita.[1]

Suna jam'i. Mafecai

Misalai

[gyarawa]
  • Zan sai mafeci saboda lokacin zafi yazo

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,63