Mafi
Appearance
Mafi Mafi (help·info) Mafi kalama da ke nuni ga rinjaye na wani abu. [1]
- Suna jam'i. Mafiya
Misalai
[gyarawa]- Mafi rinjayan yan Najeriya ba suyi zabe ba
- Mafi yawan mutane sun san gaskiya gaskiya ce
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Majority
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84