Magana

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

magana shi ne fitar da sauti daga cikin baki wanda yake cike da dunƙulalliyar ma'ana. Haka kuma ana magana da wasu gaɓɓai kamar kai, ido, hannu dadai sauran su kuma sha'awar da ma'ana cikakkiya.

Misali[gyarawa]

  • Fati na magana dakai
  • Naƙiyin magana ne kawai
  • Donme sukace yayi magana to.

fassara

  • Turanci: Speech
  • Larabci: الكلام