Magani
Appearance
Hausa
[gyarawa]Suna
[gyarawa]Magani wani Sinadari ne da Mara Lafiya Yake Amfani dashi ta Hanyar Sha ko Shafawa Don Samun Lafiya [1][2]
Misali
[gyarawa]- Zansha magani saboda banida Lafiya.
- Likita ya Rubutawa mara Lafiya maganin dazai Amfani dashi Don Samun Lafiya.
Fassara
[gyarawa]- Turanci:Medicine
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.27. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,29