Jump to content

Magatakarda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Magatakarda About this soundMagatakarda  Mutun da aka dauka musamman a matsayin marubucin takadda da wasiƙa. [1] [2]

Misalai

[gyarawa]
  • Tsohon magatakarda ne a Masarautar Zazzau.
  • Magatakardan Sarki ya aika da takadda ga Wazirin fatika.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Scribe

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=scribe