Jump to content

Mage

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Suna

[gyarawa]

Mage Wata Yar karamar dabbar gidace mai kama da damisa saidai ita karama ce.[1]

Felis catus-cat on snow

Misalai

[gyarawa]
  • Inasan kiwan mage.
  • Magen gidan mu ta kama bera.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,24