Jump to content

Magirbi

Daga Wiktionary

Magirbi About this soundMagirbi  wani irin kayan aiki na gona gona mai markwaɗaɗɗen ƙarshe da ake amfani wajen girbe ciyawa,da tsirrai na gona. [1] [2]

Suna jam'i. Magirbai

Misalai

[gyarawa]
  • Manomi yayi amfani da Magirbi wajen cire shinkafa.
  • Cire ciyawa sai da Magirbi

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci: Sickle

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=sickle