Magori
Appearance
Hausa
[gyarawa]Bayani
[gyarawa]Magori Mutum ne da ke shiga da ji ya samo magani wanda ka iya zama kowane nau’i na magani, sannan ya sarrafa shi ta hanyar da ta ce, kamawa da mayar da shi gari, da sauransu..[1]
Misali
[gyarawa]- Naga magori adaji jiya.
- Fati taje gurin magori.
- Magori adaji yake samo magani.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84