Maguda

Daga Wiktionary

Maguda About this soundMaguda  Maguda mutane wa'inda su ka bar gidajensu da ƙasarsu ta asali zuwa wata ƙasa don samun mafakar siyasa. [1] [2]

Misalai[gyarawa]

  • Maguda daga Jihar Neja sun sauka sansanin gudun hijira da ke Mando.
  • Rashin tsaro ya samar da dubbing Maguda a Najeriya.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: Asylum

Manazarta[gyarawa]

  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84
  2. https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=asylum