Jump to content

Magudiya

Daga Wiktionary

Maguɗiya About this soundMaguɗiya  Maguɗiya Mace da ke fitar da sauti mai ƙara guɗa a wajen bukukuwa. [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Maguɗiya ta karadɗe taro ta ko ina da guɗa
  • Maguɗiya ta halarci bikin Gimbiya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84