Magwas
Appearance
Magwas Magwas (help·info)gyatsa mai fitar da iska mai tsananin wari. [1]
Misalai
[gyarawa]- Ta fitar da Magwas don samun waraka.
- Warin magwas ba daɗin shaka.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Belch
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84