Mahaifi

Daga Wiktionary

hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Mahaifi namiji wanda yasha wahala domin samar dakai aduniya shi ake kira da mahaifi. [1][2]

Suna jam'i. Mahaifofi

Misali[gyarawa]

  • waishi bayajin tsoron mahaifi duk da shiyayi sanadiyan zuwansa duniya

ENGLISH[gyarawa]

Father

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.71. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,70