Jump to content

Mahaki

Daga Wiktionary

Mahaƙi Samfuri:errorSamfuri:Category handler Duk wani abu na kayan aiki da ake amfani dashi wajen haka ramirami [1]

Misalai

[gyarawa]
  • Yi amfani da Mahaƙi ki tono dankalin.
  • Tayi amfani da mahaƙi waken tona ramin shuka.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84