Maharbi
Appearance
Maharbi dai shine wanda yake shiga daji domin ya harbi dabban dawa Samfuri:Maharbi.ogg [1]
- Suna jam'i. Maharba
Misalai
[gyarawa]- Maharbi ya kashe dila.
- Dan maharbi mahadi yayi gado.
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Hunter
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,84